21 Yuli 2026 - 18:58
Source: ABNA24
IRGC: Yadda Dakarun Iran Ska Lalata Radars Da Na’urorin Tsaron Sama Na Amurka Baƙin Daren Jiya A Yankin

Dakarun Juyin Musulunci na Iran, tare da fitar da wata sanarwa, sun sanar da cewa rundunar sararin samaniya ta dakarun juyin musulunci, sa'o'i cikin daren da ya gabata, ta maishe da wannan daren bakinkirir ga radars da na’urorin tsaron saman Amurka a yankin, a zagaye na 24 na aikin Nasr 2, da lambar sirrri mai albarka ta "Ya Ruqayya (A.S)," sun lalata wani radar Amurka a Al-Muharraq na Bahrain gaba daya, ta dena aiki, haka kuma sun kai hari na hadin gwiwa da makamai masu linzami da jirage mara matuki a kan wata na’urar tsaron sama ta Patriot na Amurka a Al-Rifa'a na Bahrain, tare da lalata ta.

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Sa'o'i da suka gabata, an fara babban aikin mayaƙan Musulunci don hukunta sojojin Amurka masu kashe yara, saboda dagula tsaron mashigar Hurmuz da kuma ta'addancin da suka yi a wasu wurare na ƙasarmu masoya.

Rundunar sararin samaniya ta dakarun juyin musulunci, sun mayar da wanna dare  baƙin dare  ga radars da na’urorin tsaron saman Amurka a yankin, a zagaye na 24 na aikin Nasr 2, da lambar albarka "Ya Ruqayya (A.S)," don share fagen babban aiki na gaba, da kuma kawar da cikas na kai hari daidai, sun lalata wata na’urra tsaro da wata radar ta Amurka a Al-Muharraq na Bahrain gaba daya, kuma sun fitar da su daga aiki, haka kuma sun kai hari na hadin gwiwa da makamai masu linzami da jirage mara matuki a kan wata na’urar tsaron Patriot na Amurka a Al-Rifa'a na Bahrain, kuma sun lalata ta.

Hukunta mai ta'addanci na ci gaba, kuma za a kawo rahotonsa ga ku al'ummar masoya da jarumtaka.

…………………………

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha